Sarauniyar Zazzau Amina na ɗaya daga cikin sarakunan da aka taɓa yi a ƙasar Hausa, waɗanda hikayoyi da labarai suka ruwaito. Kodayake wasu masanan na cewa ba sarauniya ba ce. Akasarin kundayen da masu ...
Wasu sarakunan gargajiya na Yarabawa a kudu maso yammacin Najeriya sun ce dole ne Sunday Adeyemi, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya mika kansa ga hukumar tsaron DSS. DSS na neman Sunday Igboho ne ...
Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk Umar ya jagoranci bikin nada sababbin Sarakunan Hausa a kasashen Turai, ciki har da Jamus. An gudanar da bikin ne a fadar Sarkin Hausawan Turai da ke birnin Paris, na ...